|
Written by Hafiz M Sa'id
|
|
Friday, 24 July 2009 17:34 |
|
Sau da yawa idan rikicin addini ya ta so a Nigeria sai ka rasa asalin yadda ya fara da yadda ya tashi, kusan maganganu masu karo da juna ne zaka samu suna yawo a cikin mutane, sai ka rasa madogara isasshiya da zaka samu cikakken bayani, koda yake ba zamu mantawa da cewa jaridu, da mujallu, suna iyakacin nasu k'ok'ari ba.
|
|
Last Updated on Thursday, 29 July 2010 10:01 |
|
Read more...
|
|
Written by Hafiz M Sa'id
|
|
Wai shin ina da tambaya! A rikicin Niger Delta waye yake da laifi? Gwamnati ce ko shugabannin jama'ar wurin ko kuwa su jama'ar wurin? Idan d'aya daga cikin su ne yake da laifi to me ye laifin, idan kuwa dukansu ne to me ye laifin kowanne, sannan kuma yaya za a warware wannan rikici da ya yi kiki-kaka ya k'i cinyewa!
|
|
Read more...
|
|
Written by Hafiz M Sa'id
|
|
Friday, 24 July 2009 17:50 |
|
Nigeria k'asa ce mai al'ummu daban-daban, kuma wad'annan al'ummun suna da nau'o'in al'adu da wayewa, da addinai, da garuruwa, da yanayi, da shiga, da abinci, da yare, iri-iri, mafi girman yarurrukan wad'annan al'ummu sun had'a da Hausa, da Yoruba, da Igbo, da sauran k'abilu.
|
|
Read more...
|
|
Written by Hafiz M Sa'id
|
|
Friday, 24 July 2009 18:06 |
|
Nijeriya k'asa mai yawan jama'a masu yawa da kuma rik'o da addini da kishinsa, yawanci wasu suna kawo batun cewa; addini ya fi k'arfi a arewa, don haka ne ya sanya rikicin addini ya fi yawa a arewacin Nijeriya, kamar yadda k'abilaci ya fi addini k'arfi a kudu masu yamma. Sai dai wasu suna k'in yarda da batun alak'anta addini da kishinsa, suna masu kawo batun jahilci ne da ya yi yawa a arewacin Nijeriya ya yi kanta shi ne yake sabbaba irin wad'annan rikice-rikice na addini.
|
|
Read more...
|
|
Written by Hafiz M Sa'id
|
|
D'aya daga cikin mummunan ciwon da ya yi wa al'ummarmu dafifi shi ne; d'aukar da ta yi cewa ba zata iya kai kanta ga tudun tsira ba, mafi muni kan hakan d'aukar da ta yi cewa; farar fata sun fi ta k'ima. Da wannan tunanin ana ganin tasirin kala a cikin al'ummu bak'ak'e, wannan tasirin ya kai ga cewa:
|
|
Last Updated on Thursday, 29 July 2010 09:58 |
|
Read more...
|
|
<< Start < Prev 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 Next > End >>
|
|
Page 1 of 10 |